Budurwa 'Yar Katsina 'Yar Shekaru 22 Na Neman Mijin Aure

Budurwa 'Yar Katsina 'Yar Shekaru 22 Na Neman Mijin Aure

(Jaridar Rana24 Talla Ce Aka Bata Kada Akira Lambar Kamfanin)

Location : Cikin Katsina 

Qualification : NCE Level 200 studying kuma tana da ilimin addininta daidai gwargwado

Genotype : AS

Blood Group : O

Skin : WANKAN TARWADA

Structure : Ina da tsayi daidai misali kuma kiba daidai misali

Ina son wanda yake da ilimin addini da na zamani mai tsabta da iya ado kuma wanda ya shirya aure kuma ya KASANCE MAI TSORAN ALLAH KUMA DAN KATSINA KO MAZAUNIN KATSINA 

Dukkan mai son auren ta tsakaninsa da Allah, ya nemi Alkanawiy domin su tattauna.

Ya Allah ina rokon ka ka baiwa dukkan wanda ya zo wajena da zuciya daya nasara Albarkar Annabi Muhammad صلى الله عليه وآله وصحبه وسلم.

08121847527 TEXT DAN GIRMAN ALLAH 

Domin Samun Ingantaccen 

follow Share comments 

Comments