SANARWA SANARWA GA REKU REGULAR DON ALLAH KOWA YA SAU RARA YAJI , AKWAI WASU MUTANE DA SUKE BATA SOJOJIN NIGERIA WATO SUNA SHIGA NA MANYAN MUTANE SUNA CUTAR DAKU AKWAI WANI BAWAN ALLAH DA YAKE CUTAN MUTANE A CIKIN SOJOJIN NIGERIA
YAKIRA NI NAJI BARET DIN SU AKAN ZAI NEMAMUN SOJA ASHI ZAI CUCINI
NE YACI MIN ZAI SA A SA SUNANA ACIKIN WANDA ZASU TAFI TA STATE
BAWAN ALLAH NAN YA MIN RUMAN BAKA YAKARBA KUDINA HAR NAIRA DUBU 90K WATO DUBU CASSAIN YAKUMA CIWA NA NE MAMAI MUTANE
WANDA SUKE SO SANNAN YAKARBA MA ABOKINA NAIRA DUBU 20K WAI KUDIN SCREENING SANNAN NIMA NA SAKE TURA MAI DA KUDINA NAIRA 20K
KUDIN SCREENING A DA KULLUM IDON NA KIRA SHI ZAI DAGA KIRANA KODA BAI DAGA BA ZAI KIRANI KULLUM AMMA TUNDA GA RANAN DA NADAWO
GIDA BAISAKE KIRANA BA KUMA IDON NI NA KIRA SHI BAYA DAGAWA AMMA NASAN INDA YAKE AIKI YANA AIKI A KADUNA STATE KUMA UNITED NASHI YANA( NDA ) NE YANA BLOCK 4 ROOM 4
HAR TAKAI TAKAWO WALLAHI BAYA DAGA KIRANA AMMA SAIDAI KUSANI
TUNDAGA RANAN DA MUFARA WAYA DA SHI INA RECORD DIN WAYAN MU HARNA CINIKIN SOJAN DA MUYI KUSANI DA CIWA NASAN SHI KUMA
YANA DA IYAYE A ZARIA CITY KUMA
UWAN SHI TANA BN STATE DA ZAMA
A ZARIA YANA UNGUWAN . SAMARU
DON ALLAH JAMA A IDON KANA DA TAIMAKON DA ZAKA IYAMIN KAFADA MIN A COMMENT SANAN KUMA DON ALLAH KAMIN SHARE DOMIN SAKON DA NAKE SO YAJE KO INA HAR ZUWA GURIN DA MANYAN SOJOJIN NIGERIA
SUJI KUBIMIN HAKINA KUMA KUSANI JAMA A KOWA BAIFI KARFIN QADDARA BA ___ GA SUNAN MUTUMIN DA YA CUCI NI (MUHAMMAD SANI GARBA )
HAKA YAKE AIKI DA SHI A GURIN AIKI
A GIDA ANA CIMAI (SANI GARBA MUHAMMAD) GA NUMBER SA (+2347035969568/ +2349012682389) DON ALLAH KUMIN DON ANNABI MUHAMMAD S A W ) SHINE NATURA MA DA KUDIN 90K
Comments
Post a Comment