Hukumar kwallon kafa ta Turai, Uefa ta amince magoya suke zuwa kallon wasannin Turai a waje daga mako mai zuwa, amma dokar kasa da kasa don hana yada cutar korona na nan.
Karanta karin bayaniHukumar wasanni ta Sifaniya ta dakatar da karawa tsakanin Barcelona da Sevilla da na Villareal da Alaves da ya kamata su buga ranar Asabar.
Karanta karin bayaniWata majiiyar ta kuma ce Liverpool na da sha'awar ɗauko Marco Asensio da ke son barin Real Madrid, yayin da tun yanzu Manchester City da PSG sun fara kokawa kan matashin mai tsaron bayan AC Milan Theo Hernandez
Karanta karin bayaniTawagar Sifaniya ta gayyaci Sergio Reguilon, domin buga mata wasan da za ta kara da Kosovo ranar Laraba.
Karanta karin bayaniNajeriya ta ziyarci Cape Verde, domin buga wasan neman gurbin shiga gasar kofin duniya da za su kara ranar Talata.
Karanta karin bayaniKwana ɗaya bayan Salah ya ɓukaci Liverpool ta riƙa bashi albashin fam 500,000 a duk mako kafin ya ƙulla sabuwar yarjejeniya, ƙungiyar na ci gaba da tattaunawa da wakilinsa don cimma matsaya.
Karanta karin bayaniTawagar kwallon kafa ta Italiya ta kafa tarihin yin wasa 36 a jere ba tare da an doke ta ba.
Karanta karin bayani'Yan wasan Argentina sun fice daga fili a karawa da Brazil a wasan shiga gasar kofin duniya, kan 'yan kwallon da suka karya dokar killace kai.
Karanta karin bayaniA karshen makon nan za a ci gaba da wasannin gasar kasashen Turai, inda Real Madrid za ta yi karawa shida a cikin watan Satumba.
Karanta karin bayani
Comments
Post a Comment