Skip to main content

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wanda yanzu haka yake ziyarar aiki ta kwana biyu a Kaduna, ɗan asalinsa jihar Katsina ne kuma ya fito ne daga garin Daura, sai dai yana da kyakkyawar alaƙa da Jihar ta Kaduna.

Abu shida da suka kamata ku sani kan alaƙar Buhari da Kaduna
.

ASALIN HOTON,BUHARI FAMILY

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wanda yanzu haka yake ziyarar aiki ta kwana biyu a Kaduna, ɗan asalinsa jihar Katsina ne kuma ya fito ne daga garin Daura, sai dai yana da kyakkyawar alaƙa da Jihar ta Kaduna.

Shugaban dai ya yi makarantar firamare a garin Daura da Mai'adua sa'annan ya yi makarantar Middle ta Katsina a karatunsa na sakandire.

Bayan ya kammala sakandire ne ya soma ƙulla alaƙa da garin Kaduna. LabarinHausa00  tayi nazari kan alaƙar Shugaba Buhari da Jihar Kaduna da kuma yadda Kaduna ta shafi rayuwarsa da ta iyalansa

Comments